Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano
international airport, filin jirgin sama
named afterKano Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
located in the administrative territorial entityKano Gyara
coordinate location12°2′51″N 8°31′28″E Gyara
date of official opening1936 Gyara
place served by transport hubKano Gyara
IATA airport codeKAN Gyara
ICAO airport codeDNKN Gyara

Filin sauka da tashin jirge na Malam Aminu Mallam Aminu Kano wanda ake kira da Aminu Kano International Airport mai lambar sadarwar filayen jirage (IATA: KAN, ICAO: DNKN) filin jirgi ne dake a garin Kano a arewacin Najeriya. Tashar jirage ce mallakun Sojojin sama na Masarautar Ingila kafin samun yancin kan kasar. Shine babban filin jirgi daga bangaren arewacin kasar kuma aka saka masa sunan sanannen dansiyaar kasar Aminu Kano

Tashar jirgin ta Mallam Aminu Kano itace tashar jirgi mafi dadewa a kasar Najeriya, ta fara aiki tun shekarar 1936. A farkon farawarta itace mahadar samar da man jirage tsakanun Afrika da Turai. Filin jirgin na kano ne sanadiyyar samuwar al'umar Labanawa a Kano da kuma hanyar zuwa aikin haji a Makka dake kasar Saudiyya.