Filin jirgin saman Birnin Kebbi
Appearance
Filin jirgin saman Birnin Kebbi | |
---|---|
Wuri | |
Coordinates | 12°29′N 4°22′E / 12.48°N 4.37°E |
Altitude (en) | 775 ft, above sea level |
Manager (en) | Kebbi |
City served | Birnin Kebbi |
Offical website | |
|
Filin jirgin saman Birnin Kebbi ko Filin jirgin saman Ahmadu Bello, filin jirgi ne dake a birnin Kebbi, babban birnin jihar Kebbi, a Nijeriya.
Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon firaministan Nijeriya ta Arewa Ahmadu Bello.