Filin jirgin saman Jos
Appearance
Filin jirgin saman Jos | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | Filato |
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Riyom |
Coordinates | 9°38′23″N 8°52′08″E / 9.6397°N 8.8689°E |
Altitude (en) | 4,232 ft, above sea level |
City served | Jos |
|
Filin jirgin saman Jos ko Filin jirgin saman Yakubu Gowon, filin jirgi ne dake a birnin Jos, babban birnin jihar Plateau, a Nijeriya. [1]
Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon shugaban ƙasa Yakubu Gowon.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jos Airport". Federal Airports Authority of Nigeria. Archived from the original on 11 March 2016. Retrieved 11 March 2016. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)