Film.UA
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
kamfani, geographical feature (en) |
| Ƙasa | Ukraniya |
| Mulki | |
| Hedkwata | Ukraniya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2002 |
|
| |
FIM. Rukunin UA ita ce rukuni mafi girma na kamfanonin da suka cigaba a fagen shirya fina-finai da shirye-shiryen talabijin a Gabashin Turai.[1] An kafa studiyon a watan Nuwamban 2002. Ita ce mafi girma a wajen shirya fina-finai a Ukraine.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Gimbiya Sata
- The Sniffer
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ukrainian film producer reveals 'rollercoaster' of panic and emotion in a Kyiv subway bunker and her fears for her country: 'Please don't leave us alone'". Business Insider. March 1, 2022. Retrieved July 24, 2022.
- ↑ "FILM.UA Group and "Kazakhfilm" signed a memorandum of cooperation". Prensario Internacional. May 31, 2021. Retrieved July 24, 2022.