Florence Akiiki Asiimwe
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1980 (45/46 shekaru) | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||
Florence Akiiki Asiimwe 'yar siyasa ce ta Uganda, marubuciya, kuma malama. A ranar 14 ga watan Janairu, 2021, an zaɓe ta a matsayin Wakiliyar majalisa a gundumar Masindi a majalisar dokoki ta 11 ta Uganda. Tana da alaka da jam'iyyar National Resistance Movement wacce ita ce jam'iyya mai mulki tun a shekarar 1986.[1][2][3][4]
Aiki da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Asiimwe tana da digirin digirgir a fannin ilimin zamantakewa daga Jami'ar Cape Town da Masters of Science a cikin nazarin ci gaba daga Cibiyar International Institute of Social Studies daga Hague, Netherlands.[5] [6] Ta yi aiki a matsayin babbar malama a Sashen nazarin zamantakewar al'umma a Jami'ar Makerere, malama ta wucin gadi a Jami'ar Western Cape, da kuma malama mai ziyara a Jami'ar Kyoto. [6] Asiimwe ta buga littattafai masu taken Community Mobilisation Skills a cikin shekarar 2007 da Labarun da ba a bayyana ba: Jinsi da Mallakar Gida a Urban Uganda a shekarar 2011.[7][8]
A yayin babban zaɓen Uganda na shekarar 2021 a ranar 14 ga watan Janairu, 2021, an zaɓe ta a matsayin wakiliyar majalisa a gundumar Masindi a majalisar dokoki ta 11 ta Uganda.[9][10][11]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "FLORENCE ASIIMWE AKIIKI, Aspiring Woman MP 2021–2026, MASINDI". www.ugandadecides.com (in Turanci). Retrieved March 16, 2021.
- ↑ "Fountain Publishers: Africa-Leading Publishing House". www.fountainpublishers.co.ug. Archived from the original on January 24, 2021. Retrieved March 22, 2021.
- ↑ Akiiki, Asiimwe Florence (2010). The Untold Stories: Gender and homeownership in Urban Uganda Power relations in homeownerships in Uganda. Saarbrücken. ISBN 978-3-639-28651-9. OCLC 724430547.
- ↑ "Florence Akiiki Asiimwe | Semantic Scholar". www.semanticscholar.org (in Turanci). Retrieved March 22, 2021.
- ↑ "Akiiki Asiimwe Florence | College of Humanities and Social Sciences – Contacts Directory". chuss.mak.ac.ug (in Turanci). Archived from the original on July 2, 2022. Retrieved March 26, 2021.
- ↑ 6.0 6.1 "Giving Hope Foundation Governance | Giving Hope Foundation" (in Turanci). June 28, 2018. Retrieved March 22, 2021.