Florentino Mendes Pereira
Appearance
ga Yuli, 2014 - ga Afirilu, 2018 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Canchungo (en) | ||
| ƙasa | Guinea-Bissau | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
Florentino Mendes Pereira (an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairu, 1969) ɗan siyasa ne kuma ɗan ƙasar Bissau-Guine kuma tsohon Ministan Makamashi da Masana'antu. Ya yi aiki a matsayin Ministan Makamashi da Masana'antu daga shekarun 2015 zuwa 2018. [1] Shi memba ne na Jam'iyyar Sabunta Zamantakewa (Party for Social Renewal). [2] A matsayinsa na minista, ya shiga cikin ƙoƙarin haɓaka ɓangaren makamashi na ƙasar. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Guinée Bissau: António Serifo Embaló remplace Florentino Mendes Pereira au ministère de l'Energie". Energies Media (in Faransanci). 3 April 2018. Retrieved 19 June 2020.
- ↑ "GUINEE-BISSAU : Les belles intentions du ministre de l'énergie – 03/03/2015 – Africa Energy Intelligence". Africa Intelligence (in Faransanci). 3 March 2015. Retrieved 19 June 2020.
- ↑ "French company to build thermal power plant in Guinea-Bissau – Macauhub" (in Turanci). Archived from the original on 9 September 2020. Retrieved 19 June 2020.