Fort McCarthy
Appearance
| Fort McCarthy | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
| Yankuna na Ghana | Yankin Tsakiya |
| Babban birni | Cape Coast |
| Coordinates | 5°06′29″N 1°14′40″W / 5.10797°N 1.24438°W |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 1822 |
| Heritage | |
|
| |
Fort McCarthy kagara ce wacce aka yi ta daga lokacin mulkin mallaka na Burtaniya Gold Coast a ƙasar Ghana ta yau.[1]
Katangar/kafata wata kango ce a Cape Coast, na yankin Tsakiyar Ghana.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.ghanaweb.com/GhanaHomePage/tourism/castles_overview.php
- ↑ "Fort McCarthy". Ghana Museums and Monuments. Archived from the original on 2012-05-02. Retrieved 2015-06-27.
