Jump to content

Fort Saint Louis (Senegal)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fort Saint Louis
Wuri

Fort Saint Louis wani sansanin bayi ne da Compagnie du Sénégal ya gina a Saint Louis, Senegal a shekara ta 1659.[1]

Fort ɗin ya miƙa wuya a ranar 30 ga watan Afrilu, 1758, kuma Henry Marsh ne ya kama shi a lokacin da Birtaniya ta kama Senegal.[2]

  1. Fortescue, J.W. (1899). A History of The British Army. 2. Macmillan. pp. 346–347.
  2. Fortescue, J.W. (1899). A History of The British Army. 2. Macmillan. pp. 346–347.