Francis Efanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ARCHIBONG Francis Efanga (An haifeshi ranar 25 ga watan Junairu, 1925) a jihar Calabar, Cross River, Na kasar Nigeria.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yanada mata guda daya, da yara takwas (8). Maza uku da mata biyar.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

St Patrick's College, Calabar, 1938-43, University College, Dublin, 1946-50, yayi education officer, 1958-64, Kuma yayi education officer, April-October 1964, yayi secretary, National Commission, UN Educational, Scientific and Cultural Organization, 1964-70, yayi permanent secretary, 1970-75, yayi secretary na South Eastern State Military Government, Calabar, February-July 1975.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 213|edition= has extra text (help)