Jump to content

Francis Kumbur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Francis Kumbur
Rayuwa
HaihuwaLagos, 4 ga Afirilu, 1979 (47 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Plateau United F.C.1997-1998
  KAC Marrakech1998-2001
Yeovil Town F.C. (en) Fassara2002-200253
Haywards Heath Town F.C. (en) Fassara2002-2003
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2002-200210
Ebbsfleet United F.C. (en) Fassara2003-2004
Plateau United F.C.2006-2009
Eastbourne Town F.C. (en) Fassara2010-2010
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka

Francis Shom Kumbur (an haife shi a ranar 4 ga Afrilu 1979) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matakin ƙwararru da kuma na ƙasa da ƙasa a matsayin ɗan wasan gaba .

An haife shi a Legas, Kumbur ya buga wasa a Najeriya, Morocco da Ingila a Plateau United, KAC Marrakech, Yeovil Town, Haywards Heath Town, Gravesend & Northfleet [1] da Eastbourne Town . [2]

Ya kuma samu damar buga wasa sau ɗaya a Najeriya a shekarar 2002. [1]

  1. ↑ Francis Kumbur at National-Football-Teams.com Edit this at Wikidata