Franklin Erapamo Osaisai
Appearance
(an turo daga Franklin Erapamo Asaisai)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Bayelsa, 1 Oktoba 1958 (67 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of California (en) jami'ar port harcourt |
| Sana'a | |
| Sana'a |
nuclear engineer (en) |
Franklin Erapamo Osaisai (An haife shi ranar 1 ga watan Octoba, 1958). Ɗan Najeriya ne, ya kasance injiniya akan makamin kare dangi (nuclear), Kuma tsohon mai bada umarni ne a (Nigeria Atomic Energy Commission).[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi karatun sakandare dinsa a jihar Bayelsa. Inda ya samu shidar gama sakandire anan (WASC) A watan yuli a shekarar 1977. Yayi Jami'at Fatakol inda ya samu digirinsa. Inda daga bisani ya samu kautar samun biyan kudin makaranta (Scholarship) inda yayi Mastas Da Kuma Doctarin (P.hD) a fannin makamain kare dangi (Nuclear) Jami'at California.[2]