Jump to content

Freckle=Juyayi.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Freckle
Other names: Ephelides, ephelis
Slight facial freckles on a child
Specialty Dermatology

Freckles gungu ne na ƙwayioyi masu wuyar gani wanda aka fi iya gani a jikin mutanen da ke da farin fata. Freckles ba su da adadin ƙwayoyin da ke samar da melanin, ko melanocytes, amma a maimakon haka suna da melanoclites waɗanda ke haifar da ƙwayar melanin (melanosomes) suna canza launin na kwayoyin fata na waje (keratinocytes). Saboda haka, freckles sun bambanta da Lentigine da moles, wanda ya haifar da tarin melanocytes a cikin karamin yanki. Freckles na iya fitowa a kowane nau'in sautin fata. Daga cikin Nau'ikan fata na Fitzpatrick da muke dasu guda shida, sun fi yawa a kan sautunan fata 1 da 2, wanda yawancin su na Arewacin Turai ne. Koyayama, za'a iya samun sa a kan mutanen dake duk faɗin duniya.