Fred Jessey
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Yenagoa, 3 Satumba 1977 (48 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
amateur wrestler (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 180 cm |
Fred Jessey (An haife shi ranar 3 ga watan satunba, 1997) a Yanagua ta jihar Bayelsa, shi tsohon dan wasan dambe ne Wanda ya wakilci kasarsa a wasan "Summer Olympics" a shekarar 2004[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Ya samu nasaran shiga yafin farko a jarida yayin daya taka matukar rawan gani a wasan "Common wealth" a babban birnin "Manchester" dake kasar "England".[2]