Jump to content

Fred Malatesta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fred Malatesta
Rayuwa
Haihuwa Napoli, 18 ga Afirilu, 1889
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Burbank (mul) Fassara, 8 ga Afirilu, 1952
Makwanci Forest Lawn Memorial Park (mul) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm0538984

Fred Malatesta (an haife shie 18 ga watan Afrilu, 1889 - 8 ga Afrilu), ɗan wasan fim ne na Amurka. Ya fito a cikin fina-finai sama da 110 tsakanin 1915 da 1941. An haife shi a Naples, Italiya, kuma ya mutu a Burbank, California.

Hotunan da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
Malatesta (na biyu daga dama) a cikin The Valley of Tomorrow (1920)