Fredrick Okwudi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ANYAEGBUNAM, Alƙali Fredrick Okwudi an haife shi a 22 ga watan satimba 1922, a Onitsha, jihar Anambra Nigeria, shahararran mai ilimi na fannin rubuta doka.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya takwas.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Christ the King College, Onitsha, yakasance Alkali a Federal Revenue Court, Lagos, bayannan yazama babban Alkalin Federal High Court Enugu, Kuma Chairman ne a Universal Insurance Company Limited, 1971.[1]

Manazarata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)