Jump to content

Friday Ekpo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Friday Ekpo
Rayuwa
Haihuwa13 ga Augusta, 1969 (57 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Friday Ekpo (an haife shi a ranar 13 ga Agusta 1969) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya. Ya buga wasanni 19 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya daga 1989 zuwa 1993. [1] An kuma sanya shi cikin tawagar Najeriya don gasar cin kofin ƙasashen Afirka ta 1992. [2][1][2]

  1. ↑ Friday Ekpo". National Football Teams. Retrieved 4 May 2021.
  2. ↑ African Nations Cup 1992". RSSSF. Retrieved 4 May 2021.