Friday Itulah
Appearance
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Friday Obomezele Itulah ɗan siyasan Najeriya ne, masanin shari'a, kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo har sau biyu. Ya wakilci mazabar Esan West, Esan Central, da Igueben tarayya a majalisar wakilai. Dan jam'iyyar PDP ne. Ya yi takara a 2023 Edo Central Primaries amma ya sha kashi a hannun Mike Onolememen.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ogunyemi, Ifedayo (2021-03-03). "Ex-Edo Assembly Speaker loses father". Tribune Online. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-06
- ↑ Nigeria, Guardian (2024-01-04). "Edo 2024: Friday Itulah, Kenneth Ahbulimen step down for Asue Ighodalo". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. Retrieved 2025-01-06.