Jump to content

Gabriel Onyenwife

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gabriel Onyenwife
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
Cikakken suna okoye onyenwife
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da lauya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gabriel Onyenwife ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba wanda ke wakiltar Majalisa ta Tarayya ta Oyi / Ayamelum a Majalisar Wakilai. Ya fito ne daga Jihar Anambra. An zabe shi a cikin Majalisar a zaben shekarar 2015 a karkashin All Progressives Grand Alliance (APGA).[1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Nwafor (2018-03-23). "Indelible footprints of 'Gabriel Onyenwife' in the Green chamber". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.