Gadar Kennedy (Niamey)
Appearance
| gadar hanya | ||||
|
| ||||
| Bayanai | ||||
| Farawa | 19 Disamba 1970 | |||
| Suna saboda | John F. Kennedy | |||
| Ƙasa | Nijar | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
| Designed by (en) |
E. Lionel Pavlo (en) | |||
| Structural engineer (en) |
E. Lionel Pavlo (en) | |||
| Giciye | Nijar | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Birni | Niamey | |||

Gadar Kennedy dai ita ce babbar hanyar ƙetare kogin Neja a Niamey, Nijar.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]
An gina gadar a shekarar 1970, kuma an sanya mata suna ne don karrama Shugaban Amurka John F. Kennedy. Ginin gadar ya baiwa birnin Niamey damar faɗaɗa zuwa gefen dama na kogin zuwa yamma. A ranar 9 ga watan Fabrairun 1990, wani rikici tsakanin daliban Jami'ar Niamey da ƴan sanda a kan gadar ya yi silar da fararen hula 20 suka mutu, dalilin hakan ya kawo ƙarshen mulkin soja a bisa jagorancin Janar Ali Saibou.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Decalo p. 265, 266, 295
Adireshin Waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Britannica online.
- Remo Capra Bloise. Bridge Over Niger: The True Story of the J. F. Kennedy Bridge. AuthorHouse (2000) ISBN 978-0-595-00694-6
- James Decalo. Historical Dictionary of Niger. Scarecrow Press/ Metuchen. NJ - London (1979) ISBN 0-8108-1229-0
