Gamawa
Appearance
Gamawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,925 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gamawa local government (en) | |||
Gangar majalisa | Gamawa legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Gamawa Karamar Hukuma ce a Jihar Bauchi ta Najeriya, tana iyaka da Jihar Yobe a gabas. Hedkwatarta tana cikin garin Gamawa.
Yana da yanki 2,925 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Kabilun da suka fi yawa a yankin su ne Hausawa, Fulani Fulfulde tare da Kare da ke zaune a gabas.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 752.