Garah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Garah akwai al'adu a kasar hausa masu yawan. gaske, inda wasu sun gushe a kasar hausa wasu,a yau zamuyi magana akan wata tsohuwar al'ada wanda ake kira da garah. Garah dai wata hidima ce da akeyi wa amarya a kai mata gidan mijinta.wanda iyayen amarya sukeyi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]