Garba Mohammed Chiroma
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1964 (61/62 shekaru) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Garba Mohammed Chiroma ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kano, mai wakiltar mazabar Gezawa/Gabasawa a Majalisar Tarayya. An zabe shi dan majalisar wakilai a matsayin dan jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) kuma yana aiki tun 2023.[1]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Garba Mohammed Chiroma a shekara ta 1964 a jihar Kano ta Najeriya.[1][2]
Fagen siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2023, an zabi Garba Mohammed Chiroma a matsayin mai wakiltar mazabar tarayya ta Gezawa/Gabasawa a majalisar dokoki ta kasa a karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP).[1] Ya gaji Mahmoud Mohammed a shekarar 2023.[2]