Gargajiya
Appearance
Gargajiya wani dabi'une da ake amfani da shi a kasar Hausa mu samman yan Najeriya kuma yawan cinsu sunfi bin wan nan irin dabi'ar
Ga kadan daga cikin abin da suka fi bayyana a gargajiyance
[gyara sashe | gyara masomin]fannin kida
[gyara sashe | gyara masomin]- Kidan goge
- Kidan kwarya
- kidan garaya
- Kidan gurmi
fannin a abinci
[gyara sashe | gyara masomin]akwai irin su
- Tuwo
- dambu
- bira bisko
- Dan wake
- Waina da dai sauran su