Jump to content

Garin Puerto Morelos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Garin Puerto Morelos
municipality of Mexico (en) Fassara
Bayanai
Farawa 6 Nuwamba, 2015
Sunan hukuma Puerto Morelos
Suna a harshen gida Puerto Morelos
Ƙasa Mexico
Babban birni Puerto Morelos (en) Fassara
Kasancewa a yanki na lokaci UTC−05:00 (en) Fassara
Contains settlement (en) Fassara Puerto Morelos (en) Fassara, Leona Vicario (en) Fassara, Joaquín Zetina Gasca (en) Fassara da La Lupita (en) Fassara
Lambar aika saƙo 77580, 77586, 77590
Shafin yanar gizo puertomorelos.gob.mx
Local dialing code (en) Fassara 998
Wuri
Map
 20°55′N 87°06′W / 20.92°N 87.1°W / 20.92; -87.1
Ƴantacciyar ƙasaMexico
State of Mexico (en) FassaraQuintana Roo (mul) Fassara

Puerto Morelos[1] na ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi goma sha ɗaya na jihar Quintana Roo ta Mexico,[2] a kan Yucatán Peninsula . An kafa shi a cikin shekara ta 2016 daga yankunan Puerto Morelos, Leona Vicario da Central Vallarta waɗanda a baya ke cikin garin Benito Juárez. A cikin ƙidayar jama'a ta shekara ta 2010, waɗannan yankuna uku sun rubuta jimlar mazauna 15,725. [3] Gidan birni shine garin Puerto Morelos, wanda ke da nisan kilomita 13 (8.1 kudu maso yammacin Cancún a bakin gaɓar Tekun Caribbean kuma shine gurin zama mafi gabashin birni a Mexico.

Joaquín Zetina Gasca na ɗaya daga cikin al'ummomin da ke cikin gari da kuma gurin ofisoshin birni. Ignacio Sánchez Cordero, wanda ya nemi takara MORENA da PVEM don magajin gari, an kashe shi a ranar 24 ga watan Fabrairu, na shekarar 2021.[4]

Shugabannin birni

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Leonel Medina Mendoza, 2016-2019[5]
  • Laura Fernández Piña, 2019-2021
  • Ana Luisa Betancourt Canul (Interim), starting March 8, 202
  1. Quintana Roo Enciclopedia de los Municipios de México
  2. "México en cifras". January 2016.
  3. 2010 census tables: INEGI Archived 2013-05-02 at the Wayback Machine
  4. Vázquez, Patricia (February 25, 2021). "Asesinan a precandidato de Morena y PVEM a edil de Puerto Morelos". jornada.com.mx (in Sifaniyanci). La Jornada. Retrieved February 25, 2021.
  5. "Rinde protesta Concejo Municipal de Puerto Morelos, Quintana Roo". Excélsior (in Sifaniyanci). 7 January 2016. Retrieved March 8, 2021.