Garkuwa da Mutane a Maga Jihar Kebbi, 2025
Appearance
A watan Nuwamba ne shekara ta 2025, 'yan fashi sun mamaye makarantar kwana a Maga da misalin karfe 4:00 na safe sun bude wuta,kuma sun kashe akalla malami daya,sannan suka sace kusan' yan mata 25 daga masaukin su.
Bango
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Nuwamba ne shekara ta 2025, 'yan fashi sun mamaye makarantar kwana a Maga da misalin karfe 4:00 na safe sun bude wuta,kuma sun kashe akalla malami daya,sannan suka sace kusan' yan mata 25 daga masaukin su.