Jump to content

Gbawe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gbawe


Wuri
Map
 5°35′N 0°18′W / 5.58°N 0.3°W / 5.58; -0.3
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Greater Accra
Gundumomin GhanaWeija-Gbawe Municipal District

wani gari ne a cikin Babban yankin Accra na kudu maso gabashin Ghana kusa da babban birnin Accra. Gbawe shine yanki na ashirin da uku mafi girma a Ghana, dangane da yawan jama'a, yana da yawan mutane 74,403. Gbawe yana da tazarar kilomita kadan daga yamma da Accra a majalisar karamar hukumar Ga South.