Jump to content

Gboribiogha John Jonah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gboribiogha John Jonah
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Maris, 1954 (72 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Gboribiogha John Jonah (an haife shi Maris 6, 1954, a Nembe, Nijeriya) ɗan siyasan Najeriya ne kuma hafsan sojan ruwa mai ritaya. Ya yi mataimakin gwamnan jihar Bayelsa.[1][2][3] An yi hasashen zai zama dan takarar gwamnan jihar Bayelsa a 2019, amma bai yi takara ba saboda rashin lafiya.[4] David Lyon ya ci gaba da yin nasara.

  1. Folaranmi, Femi (25 July 2017). "John Gboribiogha Jonah takes over as acting Bayelsa gov". The Sun. Retrieved 29 August 2024
  2. Oyadongha, Samuel (3 May 2018). "Bayelsa govt urges review of extant revenue sharing formula". Vanguard. Retrieved 29 August 2024
  3. Folaranmi, Femi (28 May 2018). "Bayelsa decries FG attitude on directive to oil companies". The Sun. Retrieved 29 August 2024
  4. James, Akam (19 January 2020). "Bayelsa Deputy Gov explains why he didn't participate in last gubernatorial campaign, election". Daily Post. Retrieved 13 July 2023