Jump to content

Gemini 4

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gemini 4
human spaceflight (en) Fassara da Gemini spacecraft (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Project Gemini
Suna a harshen gida Gemini 4
Mabiyi Gemini 3 (en) Fassara
Ta biyo baya Gemini 5 (en) Fassara
Gagarumin taron rocket launch (en) Fassara da splashdown (en) Fassara
Start point (en) Fassara Cape Canaveral Launch Complex 19 (en) Fassara
Vessel (mul) Fassara Gemini spacecraft (en) Fassara
Space launch vehicle (en) Fassara Titan II GLV (en) Fassara
Ma'aikaci National Aeronautics and Space Administration (en) Fassara
Crew member (en) Fassara James McDivitt (mul) Fassara da Ed White (en) Fassara
Backup or reserve team or crew (en) Fassara Frank Borman (mul) Fassara da Jim Lovell (en) Fassara
UTC date of spacecraft launch (en) Fassara 3 ga Yuni, 1965
Location of landing (en) Fassara Tekun Atalanta
UTC date of spacecraft landing (en) Fassara 7 ga Yuni, 1965
Type of orbit (en) Fassara low Earth orbit (en) Fassara
Recovered by (en) Fassara USS Wasp (mul) Fassara
Call sign (en) Fassara Gemini 4

Gemini 4 (a hukumance Gemini IV)[1] ayarin jirgin sararin samaniya ne na NASA mai suna Project Gemini, wanda ya faru a cikin watan Yunin 1965. Shine ayarin jirgin sama na goma (har da jirage X-15 guda biyu a nisan bisan sama da kilomita 100 ((62 mi; 54 nmi)). Matuka jirgin duniyar sama James McDivitt da Ed White sun zagaye duniya sau 66 a cikin kwanaki 4, hakan ya sa ta zamo Jirgin sama na Farko na Amurka da ya kusanci tafiyar kwanaki biyar da jirgin saman Sobiyet, Vostok 5 yayi. Aikin mishan na jirgin shine tafiyar dan-Adam na farko da Ba'Amurke ya yi, a inda Ed White yayi ta shillo a sararin samaniya a wajen jrigin, a daure da jirgin, na tsawon akalla mintuna 23.

Tashin jirgin kuma ya hada da yunkurin yin kai kololuwar samaniya a yayin da McDivitt yayi kokarin sarrafa jirginsa zuwa kusa da saman jirgin Titan II wanda ya janyo jirgin zuwa obit din shi, amma ba'a ci nasaran hakan ba.

Jirginn ya kasance jirgin duniyar sama na Amurka na farko da aka gudanar da binciken kimiyya a sararin samaniya, wanda ya hada da amfani da sextant wajen binciken yadda ake amfani da celestial navigation a wajen tashinn jirgin sama a duniyar wata a cikin Shirin Apollo

Gemini 4
human spaceflight (en) Fassara da Gemini spacecraft (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Project Gemini
Suna a harshen gida Gemini 4
Mabiyi Gemini 3 (en) Fassara
Ta biyo baya Gemini 5 (en) Fassara
Gagarumin taron rocket launch (en) Fassara da splashdown (en) Fassara
Start point (en) Fassara Cape Canaveral Launch Complex 19 (en) Fassara
Vessel (mul) Fassara Gemini spacecraft (en) Fassara
Space launch vehicle (en) Fassara Titan II GLV (en) Fassara
Ma'aikaci National Aeronautics and Space Administration (en) Fassara
Crew member (en) Fassara James McDivitt (mul) Fassara da Ed White (en) Fassara
Backup or reserve team or crew (en) Fassara Frank Borman (mul) Fassara da Jim Lovell (en) Fassara
UTC date of spacecraft launch (en) Fassara 3 ga Yuni, 1965
Location of landing (en) Fassara Tekun Atalanta
UTC date of spacecraft landing (en) Fassara 7 ga Yuni, 1965
Type of orbit (en) Fassara low Earth orbit (en) Fassara
Recovered by (en) Fassara USS Wasp (mul) Fassara
Call sign (en) Fassara Gemini 4

Matuka jirgi

[gyara sashe | gyara masomin]
Matsayi Matuki jirgi
Matuki mai bada umurni James A. McDivitt

First spaceflight

Matukin jirgi Edward H. White II

Only spaceflight

Matuka 'yan ko ta baci

[gyara sashe | gyara masomin]
Matsayi Matuki Jirgi
Matuki mai bada umurni Frank F. Borman II
Matukin jirgi James A. Lovell Jr.

Masu taimakawa matuka

[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

  1. Hacker, Barton C.; Grimwood, James M. (September 1974). "Chapter 11 Pillars of Confidence". On the Shoulders of Titans: A History of Project Gemini. NASA History Series. Vol. SP-4203. NASA. p. 239. Archived from the original on 2010-01-13. Retrieved 2013-09-26. With Gemini IV, NASA changed to Roman numerals for Gemini mission designations.