George Aggudey
Appearance
George Aggudey (an haife shi a ranar 13 ga watan Afrilu 1945) ɗan siyasan Ghana ne. Ya kasance memba na jam'iyyar Convention People's Party (CPP).
Ya tsaya a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na CPP a zaɓen shugaban ƙasa na ranar 7 ga watan Disamba 2004, ya ƙare ana karshe cikin 'yan takara huɗu, inda ya samu kashi 1.0% na kuri'un da aka kaɗa. [1] Abokin takararsa shine Bright Kwame Ameyaw. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Elections in Ghana". African Elections Database. Albert C. Nunley. Retrieved 2009-03-02.
- ↑ "ELECTIONS 2004" (PDF). Friedrich Ebert Stiftung. Electoral Commission of Ghana. November 2005. Retrieved January 30, 2016.