Georgios Tsilingiris
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Xanthi (en) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Georgios Tsilingiris (Girkanci: ; an haife shi a ranar 19 ga watan Satumbar shekara ta 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na kungiyar Super League 2 Egaleo . [1]