Gerrit Patist
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
De Bilt (en) |
| ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) |
| Mutuwa |
De Bilt (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai sassakawa |
Gerrit Patist (1947 - 2005, a De Bilt ) ƙwararren mai sassaka da yumbu ne ɗan ƙasar Holland. [1] Patist ya ƙera ayyuka da yawa na fasaha, musamman sassaka da yumbu, kuma ya yi aiki da buroshi da tawada. Ya mutu yana da shekaru 68 daga cutar sankarar bargo .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin masu yin ceram na ƙasar Holland
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Biographical data at the Netherlands Institute for Art History