Gerson Lwenge
Appearance
29 Oktoba 2015 - District: Wanging'ombe (en) Election: Babban zabe na 2015
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Tanganyika Territory (en) | ||||
| ƙasa | Tanzaniya | ||||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta | Jami'ar Dar es Salaam | ||||
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | injiniya, ɗan siyasa da minista | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Jam'iyar juyin-juya-hali | ||||
Gerson Hosea Malangalila Lwenge (an haife shi a ranar 20 ga watan Fabrairun shekarar 1951) ɗan siyasan CCM ne na Kasar Tanzaniya kuma memba ne na majalisar dokoki na mazabar Njombe West tun a shekarar 2010. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Member of Parliament CV". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 21 March 2015. Retrieved 24 February 2013.