Ghazi Chaouachi
Appearance
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
15 ga Yuli, 2020 - 2 Satumba 2020
27 ga Faburairu, 2020 - 2 Satumba 2020
2 Disamba 2014 - 27 ga Faburairu, 2020 District: Q2973444 ![]() Election: 2014 Tunisian parliamentary election (en) ![]() ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa |
Le Bardo (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Tunis El Manar University (en) ![]() | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | Lauya da ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Democratic Current (en) ![]() |
Ghazi Chaouachi ( Larabci : غازي الشواشي), An haife shi ne a ranar 5 ga Fabrairu shekarar 1963, lauya ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunisiya. an San shi da kirkiro jamiyyar Democratic Current a kasar Tunusiya.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabe shi ga Majalisar Wakilai ta Jama'a a shekarara 2004 kuma shi ne wanda ya kirkiro Democratic Current
A shekarar 2020, ya zama karamin Ministan Kasa da Harkokin Kasa sai kuma na wucin gadi Ministan Kayan aiki, Gidaje da Tsarin Sarari.