Jump to content

Gidan Gwamnati, Banjul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gidan Gwamnati, Banjul
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaGambiya
Region of the Gambia (en) FassaraGreater Banjul Area (en) Fassara
BirniBanjul
Coordinates 13°27′22″N 16°34′28″W / 13.45617°N 16.57444°W / 13.45617; -16.57444
Map
History and use
Amfani Fadar Gwamnati

Fadar gwamnati ita ce wurin zama na shugaban ƙasar Gambia. An gina ta ne a zamanin mulkin mallaka kuma gidan gwamnan Birtaniya ne na Gambiya. Daga nan kuma aka fi sanin ta da Gidan Gwamnati, ta zama gidan Gwamnan Gambiya daga shekarun 1965 zuwa 1970, lokacin da Gambia ta zama jamhuriya tare da Sir Dawda Jawara a matsayin shugaban Gambia na farko.

A cewar tsohon shugaban ƙasar Yahya Jammeh na karya, Birtaniya ba ta gina gidan gwamnati ba.[1]

An sanya hoton gidan gwamnati akan takardar kuɗin dalasi na Gambia 25.
  • Gidajen Gwamnatin Afirka
  • Gidajen Gwamnati na Daular Burtaniya
  • Gwamnonin Gambiya
  1. [1], Daily Observer, July 28, 2010