Gidan haya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gida haya gidane/gidaje domin samar da muhalli ga wanda baida gida, ko kuma yake sha'awar wani tsari daya gani kuma bayada halin gina irinsa. Mutane suna kama gidan akan dalilai da dama amma dai ya danganta da ra'ayin wanda zai kama gidan haya din. Gidan haya yanada tsare tsare akwai wanda kuma keda dakuna azube, akwai kuma wanda keda bangare bangare wato ''Estate''. Haya dai ta samo asali ne tun ƙarnin baya kuma har yanzun ana yin ta.

Matsalolin gidan haya[gyara sashe | gyara masomin]

Hakika gidan haya na haifar da Matsalolin da dama domin duk wanda ka gani a gidan bada san ran shi ba sai dan ba yadda ya iya, domin zaka yi chuɗanya da mutane kala-kala wanda kasan halin shi da wanda bakasan halin shi ba. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]