Gidan kayan tarihi na Nalut Dinosaur
Appearance
Gidan kayan tarihi na Nalut Dinosaur ya kasance gidan kayan gargajiya ne na ilimin burbushin halittu da ke Nalut, ta kasar Libya.[1] Burbushin, wanda ya kasance tun daga zamanin Cretaceous, [1] [2] an gano su ta hanyar balaguron haɗin gwiwa na masana ilimin ƙasa na Libya da masana burbushin halittu na Amurka. [1][3] An ajiye tarin a cikin wani reshe na ginin Red Crescent a Nalut.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin gidajen tarihi a Libya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 "Nalut Dinosaur Museum". Temehu Tourism Services.Empty citation (help)
- ↑ Smith, Joshua B.; Lamanna, Matthew C.; Askar, Achmed S.; Bergig, Khalid A.; Tshakreen, Sefau O.; Abugares, Miloud M.; Rasmussen, D. Tab (2010). "A LARGE ABELISAUROID THEROPOD DINOSAUR FROM THE EARLY CRETACEOUS OF LIBYA" (PDF). Journal of Paleontology . The Paleontological Society. 84 (5): 927–934. doi :10.1666/09-152.1 . Archived from the original (PDF) on 2012-03-06. "Thus, although Cretaceous terrestrial sediments are common in Libya, dinosaurs from the nation remain virtually unknown."Empty citation (help)
- ↑ Fitzpatrick, Tony (December 7, 2005). "WUSTL researchers make discoveries in first collaboration with Libyan scientists: Goldmine of fossils found" . Washington University in St. Louis.