Jump to content

Gidan wasan kwaikwayo na Daegu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gidan wasan kwaikwayo na Daegu
대구오페라하우스
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Metropolitan city of South Korea (en) FassaraDaegu
Coordinates 35°53′00″N 128°35′32″E / 35.8833°N 128.5922°E / 35.8833; 128.5922
Map
History and use
Opening2003
Offical website

Daegu Opera House ( Korean ) wani gidan wasan opera ne da ke Buk-gu, Daegu, Koriya ta Kudu .

Gidan wasan opera gini ne na siminti wanda aka ƙarfafa da sandunan ƙarfe, kuma yana ɗaukar mutane 1490. An gina ginin mai hawa shida tsakanin 2000 da 2003, wanda jimillar kuɗinsa ya kai biliyan 44.[1]

  1. "History". Archived from the original on 2014-04-07.