Gideon Acquah (an haife shi a ranar 24 ga Mayu 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kungiyar Tercera Federación ta Spain Torre del.[1]