Jump to content

Gideon Mensah (dan kwallo)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gideon Mensah (dan kwallo)
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 18 ga Yuli, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Red Bull Salzburg (en) Fassara-
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.78 m

Gideon Mensah (An haife shi a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Auxerre ta Ligue 1 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana.[1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A kungiyar Red Bull Salzburg

[gyara sashe | gyara masomin]
Gideon yana taka leda

A cikin Janairu 2019, Mensah ya koma Sturm Graz a matsayin aro har zuwa karshen kakar wasa. A ranar 29 ga Agusta 2019, sannan aka ba shi aro ga kulob din Zulte Waregem na Belgium don kakar 2019-20.[2]

Lamuni\aro zuwa kungiyar Bordeaux

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 3 ga watan Agustan 2021, Mensah ya koma Bordeaux a kan aro na tsawon lokaci tare da zaɓin siye har zuwa ƙarshen kakar 2021-22 Ligue 1.[3]

A kungiyar Auxerre

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 12 ga Agusta 2022, Mensah ya rattaba hannu kan kwangilar shekaru uku tare da kungiyar kwallon kafar Auxerre.[4]

Aikin kungiyar Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mensah ya fara buga wa tawagar Ghana tamaula a wasan neman gurbin shiga gasar AFCON ta 2021 da Afrika ta Kudu a shekarar 2019. Yana cikin tawagar kasar Ghana a gasar cin kofin Afrika ta 2021 da ta yi fama da rashin lafiya a matakin rukuni na gasar.[5]

Lambar yabo

[gyara sashe | gyara masomin]

•Ligue 2 2023-24