Gina Albert
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 2 Mayu 1938 (87 shekaru) |
| ƙasa | Jamus |
| Karatu | |
| Harsuna | Jamusanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
| IMDb | nm0016507 |
Gina Albert Ta kasan ce yar fim ce daga shekarun 1950.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]
Ta fito a cikin fina-finai huɗu a ƙarshen 1950s: Man in the River (1958) as Lena Hinrichs, Mädchen in Uniform (1958) as Marga, Tumulto de Paixões (1958) as Anna Martin, and Tunisi Babban Asiri (1959) azaman Countess Barbara.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Gina Albert on IMDb
- Gina Albert a fimportal.de