Giorgio Faletti
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Asti (mul) |
| ƙasa | Italiya |
| Mutuwa |
Torino da Azienda ospedaliero universitaria San Giovanni Battista (en) |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (ciwon huhun daji) |
| Ƴan uwa | |
| Ma'aurata |
Arianna David (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Italiyanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
marubuci, marubin wasannin kwaykwayo, mai rubuta kiɗa, cali-cali, Marubuci, poet lawyer (en) |
| Kayan kida | murya |
| Jadawalin Kiɗa |
Ricordi (en) |
| IMDb | nm0266094 |
| giorgiofaletti.it | |


Giorgio Faletti (25 ga Nuwamba Nuwamba 1950 – 4 ga Yulin 2014) marubuci ɗan ƙasar Italiya, ɗan wasan kwaikwayo, mai ba da dariya da kuma mawaƙa. An fassara littattafansa zuwa harsuna 25. An kuma buga su tare da babbar nasara a Turai, Kudancin Amurka, China, Japan, Rasha da Amurka .
An haifi Faletti a cikin Asti, Piedmont . Ya zauna a tsibirin Elba . Ya kasance mai ƙaunar ƙungiyar kwallon kafa ta Juventus .

Dalilin mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Faletti ya mutu daga cutar kansa ta huhu a ranar 4 ga Yulin 2014 a Turin, yana da shekara 63.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]- Official website (in Italian)
- Giorgio Faletti on IMDb