Giorgos Katiforis
Appearance
Giorgos Katiforis (Girkanci; 24 ga Disamba 1935 - 12 ga Afrilu 2022) ɗan siyasan Girka ne daga Ƙungiyar Socialist ta Panhellenic wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Tarayyar Turai . [1]