Giorgos Tsipras
Appearance
![]() | |||
17 ga Yuli, 2019 - 29 Mayu 2023 District: West Attica (constituency) (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Athens, 1966 (59/60 shekaru) | ||
| ƙasa | Greek | ||
| Harshen uwa |
Greek (en) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Ƴan uwa |
view
| ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
ΕΘΝΙΚΟ ΜΕΤΣΟΒΙΟ ΠΟΛΥΤΕΧΝΕΙΟ (mul) | ||
| Harsuna |
Modern Greek (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
ɗan siyasa da mechanical engineer (en) | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) SYRIZA (en) | ||
Giorgos Tsipras (Girkanci; an haife shi a shekara ta 1968, Athens) [1] ɗan siyasan Girka ne.
Ya kammala karatu daga makarantar sakandare ta Varvakeio kuma yana da digiri a fannin Injiniya daga Jami'ar Fasaha ta Athens . [1]
Ya kasance memba na Kwamitin Tsakiya na Syriza tun daga shekarar 2012, kuma a shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar dokoki na Yammacin Attica.[1][2] Shi ɗan uwan tsohon firayim ministan Syriza Alexis Tsipras ne, wanda hakan ya haifar da zargin nuna wariya daga abokan hamayyarsa na siyasa.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Giorgos Tsipras". Delphi Economic Forum. Archived from the original on 22 February 2020. Retrieved 10 April 2020.
