Jump to content

Giovanni Ferrero

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Giovanni Ferrero
Rayuwa
Haihuwa Farigliano (en) Fassara, 21 Satumba 1964 (61 shekaru)
ƙasa Italiya
Ƴan uwa
Mahaifi Michele Ferrero
Mahaifiya Maria Franca Fissolo
Ahali Pietro Ferrero Jr. (en) Fassara
Karatu
Makaranta Lebanon Valley College (en) Fassara
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a Entrepreneur da ɗan kasuwa
Kyaututtuka

Giovanni Ferrero (An haife shi ranar 21 ga watan Satumba, 1964) marubuci ne kuma ɗan kasuwa na ƙasar Italiya. Ya karɓi shugabancin kamfanin kayan kwalliya na Ferrero SpA bayan mutuwar ɗan'uwansa Pietro Ferrero a cikin 2011. An kiyasta dukiyarsa a dala biliyan 43.8 a shekarar 2024 a cewar Forbes, wanda ya sanya shi Na 26 mafi arziki a duniya, kuma mutum mafi arziki a Italiya.