Girgizar ƙasa ta Tibet ta 2025
Appearance
|
| ||||
| ||||
| Iri |
girgizar ƙasa masifa natural disaster (en) | |||
|---|---|---|---|---|
| Kwanan watan | 7 ga Janairu, 2025 | |||
| Wuri |
Tibetan Plateau (en) | |||
| Ƙasa | Sin | |||
| Earthquake magnitude on the moment magnitude scale (en) | 7.1 | |||
| Modified Mercalli intensity scale (en) |
Mercalli scale IX (en) | |||
| Vertical depth (en) | 10 km | |||
| Adadin waɗanda suka rasu | 126 | |||
A ranar 7 ga Janairu, 2025 da ƙarfe 09:05 CTS (UTC+8), wani girgizar ƙasa mai ma'aunin 7.1 ya afku a Tingri County, dake cikin Shigatse matakin lardin yankin Tibet mai cin gashin kansa na Kudu maso yammacin China.[1] Tsakanin mutane 126 da 400 sun mutu kuma 338 sun ji rauni a yankin. Girgizar kasa ta kuma ji wa mutane 13 rauni a Nepal da kuma lalacewar da ke tattare da Arewacin Indiya. Girgizar kasa ita ce mafi girma a kasar Sin tun bayan 2021 kuma mafi muni tun bayan girgin kasa na 2023.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:Cite anss
- ↑ "Search Earthquake Catalog". U.S. Geological Survey. Retrieved 8 January 2025.
- ↑ Kua, Isabel (7 January 2025). "Quake In China's Tibet Kills 32 With Tremors Felt In Nepal, India". Barron's. Barron's. Agence France-Presse. Retrieved 7 January 2025.
