Girma Amente
Appearance
Girma Amente 'Dan siyasan Kasar Habasha ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Noma na Kasar Habasha daga watan Janairun shekarar 2023 zuwa watan Agusta shekarar 2025. Ya kuma kasance memba ne na Kwamitin Gudanar da Bankin Ci Gaban Habasha tun daga ranar 12 ga watan Fabrairu, shekarar 2024. [1]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Girma ya samu digirinsa na farko a fannin daji wato (forestry) daga Jami'ar Harmaya dake habasha , sanan ya samu digirinsa na biyu daga Jami'ar Swedish na harkan Noma sanan kuma ya samu digirinsa na uku a fannin Al'adu a zamanan ce daga makarantar Albert Ludwig University of Freiburg, Germany.[ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (September 2025)">citation needed</span>]
Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "H.E. Girma Amente (PhD) – Development Bank of Ethiopia" (in Turanci). Retrieved 2025-08-12.