Glen Powell
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Glen Thomas Powell, Jr. |
| Haihuwa | Austin, 21 Oktoba 1988 (37 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mazauni | Los Angeles |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Texas at Austin (en) Westwood High School (en) |
| Harsuna |
Turanci Turancin Amurka |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, marubuci, mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, marubin wasannin kwaykwayo da stunt performer (en) |
| Muhimman ayyuka |
Twisters (mul) Top Gun: Maverick (mul) Anyone but You (en) |
| Mamba |
Sigma Phi Epsilon (en) Writers Guild of America West (mul) |
| IMDb | nm1412974 |
Thomas Powell Jr (An haife shi ranar 21 ga Oktoba, 1988) ɗan wasan kwaikwayo daga Amurka wanda aka san shi da kwazo a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin daban-daban. Ya fara aikinsa ne da karamar rawa a cikin fina-finai kamar Spy Kids 3-D: Game Over (2003) da Fast Food Nation (2006), amma ya samu karin shahara ta hanyar rawar da ya taka a cikin shahararrun shirye-shiryen talabijin da fina-finai a tsaka-tsakin shekarun 2010. Wasu daga cikin fitattun rawar da ya taka sun hada da kasancewa a cikin shahararren
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.