Glenda Lepolesa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Kesholohetse Glenda Lepolesa ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. Mamba a kungiyar Economic Freedom Fighters (EFF), ita ce wakiliyar jam'iyyar a majalisar dokokin lardin arewacin Cape. Ita ce mataimakiyar sakatariyar lardi ta EFF.[1][2][3]