Gmail
|
| |
| URL (en) | https://workspace.google.com/products/gmail/, https://www.gmail.com/ da https://mail.google.com/ |
|---|---|
| Iri |
mailbox provider (en) |
| Language (en) |
multiple languages (en) |
| Programming language (en) |
JavaScript (mul) |
| Bangare na |
Google Workspace (mul) |
| Mai-iko |
Google (mul) |
| Maƙirƙiri |
Paul Buchheit (en) |
| Web developer (en) |
Google (mul) |
| Service entry (en) | 1 ga Afirilu, 2004 |
| Wurin hedkwatar |
Pittsburgh (en) |
| Wurin hedkwatar | Tarayyar Amurka |
| Official blog URL (en) | https://blog.google/products/gmail/ |
| gmail | |
| Gmail | |
| Google+ | +Gmail |


Gmel Sabis ne na saƙon e-mail kyauta wanda Google ke gudanarwa. Ya zuwa shekara ta (2019), tana da mutane da ke amfani da ita sama da mutum biliyan (1.5) a duk fadin duniya, wanda hakan ya sa ta zamo kamfanin hudda ta email mafi girma a duniya.[1] Wasu daga cikin waɗanda zasu fafata da Gmail sune Yahoo! Mail, Hotmail / Windows Live Mail, da Inbox.com. Wurin da aka bai wa kowane memba na Gmel ana kara shi kadan a kowane dakika, kuma ya zuwa ranar ga watan Yulin, shekarar (2012), Google na samar wa kowane asusu kimanin MB (10272 )na sarari.
Ayyukan Google
[gyara sashe | gyara masomin]Manhajar Google sabis ne daga Google wanda aka ƙirƙira shi a watan Fabrairun 2006 azaman Gmel don yankinku. Yana ba da izini ga masu gudanar da tsarin kamfani ko ƙungiya don ƙirƙirar asusun imel don yankinsu.
Matsalar kasuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]A kasar Ingila (UK), alamar kasuwanci "Gmail" mallakar wani kamfani ne kafin a fara Gmail ta Google. Don haka, Ingila na amfani da yankin "googlemail.com" ga masu amfani da su, kuma tambarin yana da kalmomin "Google Mail" maimakon "Gmail" na yau da kullun.

A watan Satumba na shekara ta 2009 Google ya fara canza tambarin asusun Burtaniya zuwa na Gmel bayan sasanta rikicin rikicin kasuwanci.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Petrova (October 26, 2019). "Gmail dominates consumer email with 1.5 billion users". CNBC.com. Archived from the original on November 17, 2019. Retrieved November 19, 2019.