Jump to content

Gobarar gas ta 2025 a Taichung Shin Kong Mitsukoshi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

A ranar 13 ga watan Fabrairu, 2025, an sami fashewar gas a kasuwar Shin Kong Mitsukoshi a cikin Yankin Xitun na Taichung, Taiwan. Mutane biyar ne suka rasu, ciki har da mata uku daga Macau da suka samu rauni daga hayaki, sannan 38 sun ji rauni, wanda ya sa wannan ya zama mafi mummunan lamari a tarihin kasuwannin Taiwan.

Hoto na fashewar

A karfe 11:33 (Lokacin Taiwan) a ranar 13 ga Fabrairu, 2025, hukumar kashe gobara ta Taichung ta samu rahoton wani fashewar gas da aka yi hasashe a Shin Kong Mitsukoshi a yankin Xitun District na Yankin Sabon Ci Gaban 7 na Taichung. [1][2]

An gano cewa fashewar ta faru ne a dakin cin abinci da ke bene na 12 na ginin.[3][4]Wanda aka rufe don aikin gini a lokacin.[5][6] Fashewar ta faru ne yayin da ake cire rumfuna.[7]Fashewar ta haifar da tashiwar hayaki daga sama zuwa titi, wanda ya jawo fadowar datti daga bene mafi sama zuwa titi.

  1. Su, Mu-chun; Chen, Christie. "Several injured in suspected gas explosion at Taichung department store". Central News Agency. Archived from the original on 13 February 2025. Retrieved 13 February 2025.
  2. Hsu, Kuo-chen; Madjar, Kayleigh (13 February 2025). "Taichung explosion kills four, rescue ongoing". The Taipei Times. Archived from the original on 13 February 2025. Retrieved 13 February 2025.
  3. Su, Mu-chun; Chen, Christie; Hou, Elaine (13 February 2025). "One dead, 10 injured in explosion at Taichung department store (update 1)". Central News Agency. Archived from the original on 13 February 2025. Retrieved 13 February 2025.
  4. Hsiao, Po-yang; Su, Mu-chun; Liu, Chien-pang; Wu, Kuan-hsien (13 February 2025). "4 dead, 20 injured in Taichung mall blast (update 2)". Central News Agency. Retrieved 13 February 2025.
  5. "At least five dead after suspected gas blast at Taiwan mall". Reuters. 13 February 2025. Retrieved 13 February 2025.
  6. Yeung, Jessie; Chang, Wayne (13 February 2025). "Deadly gas explosion in Taiwan tears through shopping mall floor, kills at least five". CNN.com. Archived from the original on 13 February 2025. Retrieved 13 February 2025.
  7. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named fine